Hausa Archives - nigeria gossip, nigeria news

Gwamnan Kano Ganduje ya yi magana a game da wanda zai gaji kujerarsa a...

Abdullahi Umar Ganduje ya tabo batun siyasar jihar Kano a zabe mai zuwa. Gwamnan ya bayyana cewa bai da wani ‘dan takara a ransa a...

Satar waya ta N80,000: Ɗan kasuwa ya shigar da ƙarar karuwa a kotun shari’a...

Wani Umar Aliyu, dan kasuwa, ya yi karar wata Fatima Aliyu a kotun shari'ar da ke Magajin Garin Kaduna. Aliyu ya yi karar Fatima ne...

Daga shigarsa APC, an ga fostar Femi Fani-Kayode yana neman Mataimakin Shugaban kasa

Wasu hotunan sun nuna Femi Fani-Kayode yana neman Mataimakin Shugaban. Fastocin sun nuna sabon shigan na APC zai tsaya takara ne tare da Yahaya Bello. Kungiyar...

Da duminsa: ‘Yan bindiga na luguden wuta a kudancin Kaduna

Gagararrun 'yan bindiga sun kai farmaki yankin Zunuruk Agban da ke Kagoro a karamar hukumar Kaura. Miyagun an gano sun kai farmakin ne wurin karfe...

Mayaudarin dan Oduduwa: Sheikh Ahmad Gumi ya caccaki Fani Kayode bayan komawa APC

Malam Ahmad Gumi ya fadi ra'ayinsa kan sauya shekar Fani-Kayode APC. Gumi yace ai tuni ya san Fani-Kayose mayaudari shi yasa ko tankasa ba ya...

Fani-Kayode: Abin da ya sa aka ji ni a APC duk da na yi...

Femi Fani-Kayode ya kare kan shi bayan komawarsa jam’iyyar APC mai mulki. Tsohon Minisan yace ya rika caccakar Muhammadu Buhari ne a da a bisa...

Kotu ta yanke wa mata ɗaurin shekaru 17 da aiki mai tsanani a gidan...

Kotu ta yanke wa wata mata shekaru 17 a gidan gyaran hali da horo mai tsanani saboda ta babbaka mijin ta da ruwan zafi. A...

Babu wasikar jan kunne da ‘yan bindiga suka aiko mana, FGC Sokoto

FGC Sokoto ta musanta labarin da ke yawo cewa hukumar makarantar ta rufe ta saboda matsalar tsaro. Shugaban hukumar makarantar, Ibrahim Uba ne ya bayyana...

An Cafke Hatsabibin Ɓarawon Shanu Da Mai Safarar Miyagun Ƙwayoyi a Jihar Katsina

Hukumar NSCDC ta kama wani da ake zargin barawon shanu ne da kuma wani mai safarar miyagun kwayoyi a jihar. Jami’in hulda da jama’an hukumar...

Hotunan tsohon soja mai shekaru 60 da wani da aka kama da wiwi N7.5m...

Dakarun sojojin na OPSH sun kama wasu masu safarar miyagun kwayoyi a hanyar Jos dauke da wiwi na N7.5m. Wadanda aka kama sun kunshi wani...

World News

JUST IN: Soldiers Attempt Coup In Sudan, Prime Minister Missing

Some soldiers in Sunday have attempted to stage a coup to take over power in the country. The coup attempt by soldiers in Sudan military’s...

Customer finds human finger in burger she was served at an eatery

A woman ordered a burger from a fast-food chain only to find a human finger when she bit into the meal. The woman named Estefany Benitez said...

Girl Who Was Abducted At Age 6 Meets Her Mother After 14 Years

A girl who was kidnapped by her father at age 6 has finally reunited with her mother after 16 years Jacqueline Hernandez has finally found...