‘Yan ta’addar Taliban sun kashe ‘yan sanda 30 a Afganistan

Win money on DrumbeatNews !!!

‘Yan ta’addar Taliban sun kai mummunan hari a gundumar Pus Koh da ke jihar Farah a yammacin kasar Afganistan tare da kashe ‘yan sanda 30.

'Yan ta'addar Taliban sun kashe 'yan sanda 30 a Afganistan

‘Yan ta’addar Taliban sun kai mummunan hari a gundumar Pus Koh da ke jihar Farah a yammacin kasar Afganistan tare da kashe ‘yan sanda 30.

Sakataren Pus Koh Abdulhakim Nuri ya bayyana cewar, ‘yan ta’addar sun kai hari kan caji ofishin ‘yan sanda dake iyaka da Iran.

Nuri ya ce, ‘yan ta’addar sun rutsa ‘yan sanda 20 bayan sun kwace iko da caji ofis din.

Sanarwar da Taliban ta fitar ta ce, sun kwace makamai da dama daga hannun ‘yan ta’addar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here