‘Yan ta’addan PKK sun kashe dan sanda 1

Win money on DrumbeatNews !!!

Dan sanda 1 ne ya rasa rayuwarsa sakamakon masayar wuta da aka yi birnin Mardin tsakanin ‘yan sandan Turkiyya da ‘yan ta’addan PKK.

Dan sanda 1 ne ya rasa rayuwarsa sakamakon masayar wuta da aka yi birnin Mardin tsakanin ‘yan sandan Turkiyya da ‘yan ta’addan PKK.

Al’amarin ya faru ne yayinda ‘yan sanda Turkiyya suka kai wa ‘yan ta’addan PKK farmaki a garin Omerli dake birnin Mardin.

A gefe guda shugaban rundunar ‘yan sanda na daya daga cikin mutanen da suka ji rauni a lokacin harin.

Ana cigaba da fafatawa da ‘yan ta’adda a yankin.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here