Yadda ake Lemon cucumber drink

Win money on DrumbeatNews !!!

Abubuwan hadawa

 

 

  • Lemun tsami
  • Kwakwamba (cucumber)
  • Suga

 

Yadda ake hadawa

 

  1. Ki bare lemun tsaminki tsaf, ki nutsu ki cire qwallon ciki kaf.
  2. Ki wanke kwakwambarki ki yayyanka.
  3. Ki sa a blender ki nike su duka ki sa ruwa.
  4. Sai ki tace ki sa suga, ki sa a fridge, in ya yi sanyi, a sha shi da sanyi kalau.

Ba dai dadi ba, sai an gwada za a tantance.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here