Tarayyar Turai ta aika wa Erdoğan sakon taya murna

Win money on DrumbeatNews !!!

Shugaban Tarayyar Turai,Jean-Claude Juncker da na kwamitin zartarwa Donald Tusk sun aika wa shugaba Erdoğan sakon taya murna.

Tarayyar Turai ta aika wa Erdoğan sakon taya murna

Shugaban Tarayyar Turai,Jean-Claude Juncker da na kwamitin zartarwa Donald Tusk sun aika wa shugaba Erdoğan sakon taya murna.

A sakon da ke kushe sa-hannun Shugabannin,an jaddada muhimmacin da Turkiyya ke da ashi a matsayin abokiyar ittifaki da na hadin kai.

Tusk da Juncker suka ce wa Erdoğan,

“Muna matukar son ci gaba da gudanar da ayyukan bai daya da Turkiyya, musamman ma a fannonin da suka shafi tsaro,makamashi da kuma masu neman mafaka”.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here