Sojin Turkiyya ya yi shahada a fagen yaki da PKK

Win money on DrumbeatNews !!!
Sojin Turkiyya ya yi shahada,sakamakon wani harin ta’addanci da ‘yan haramtattun kungiyoyin ta’addar PKK suka kai a gundumar Çukurca na da’irar Hakkari da ke kasar.

Sojin Turkiyya ya yi shahada,sakamakon wani harin ta’addanci da ‘yan haramtattun kungiyoyin ta’addar PKK suka kai a gundumar Çukurca na da’irar Hakkari da ke kasar.

A cewar sanarwar da magajin garin yankin ya yi, ‘yan kungiyar ta’adda ta PKK sun kai hari da makamin roka kan yankin tsaunin Zengil,wanda ya jikkata sojoji 4 da kuma kashe 1.

Ana ci gaba da kaddamar da farmakai ta sama kan ‘yan kungiyoyin ta’addar da ke Hakkari.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here