Rudd ta yi murabus

Win money on DrumbeatNews !!!

Ministar Aiki ta Ingila Amber Rudd ta yi murabus inda ita ce mutum ta 2 da ta bar aiki a gwamnatin Boris Johnson.

Ministar Aiki ta Ingila Amber Rudd ta yi murabus inda ita ce mutum ta 2 da ta bar aiki a gwamnatin Boris Johnson.

Ta bada labarin murabus din na ta ne ta shafin ta na twitter.

Ta bayyana cewa babu wani dalilin da ya sa ta yi murabus idan banda korar da mutane 21 da da Johnson ya yi daga Jam’iyyar Conservative.

Ta cigaba da cewa, bazan yi hakurin ganin Johnson yana korar ‘yan jam’iyya masu hazaka ba.

A gefe guda dan uwan Firaminista Jo Johnson ma ya yi murabus a kwanaki biyu da suka gabata.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here