Na nemi amin canjin gurin aiki daga Sakkwato zuwa Kano dan in rika ganin Maryam Yahaya’

Win money on DrumbeatNews !!!

Jami’in dan sandannan, Rilwani Bala da ya bayyanawa Duniya irin soyayyar da yakewa jarumar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya ya kuma fitowa ya ce, yanzu haka ya nemi canjin gurin aiki daga Sakkwato zuwa Kano dan kawai ya rika ganin sahibar tashi.

Ya bayyana cewa, Ina Son Na zama Daya Daga Cikin Cikakkin Masoyin Maryam Yahaya

Shi Yasa Na Sharya Tsaf Domin Neman Transfer Zuwa Kano Da Aiki Saboda Na Dinga Ganinta,

Kuma Ina Yi Mata Fata Zama Jaruma Mafi Daukaka A Duniyar Fina Finai Hausa

Kuma Da Duk Nayi Sallah addu,ata Kenan

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here