Mawaki Umar M. Shariff na cikin koshin lafiya.

Win money on DrumbeatNews !!!

Mawaki Umar M. Shariff Na Nan Cikin Koshin Lafiya
Wannan hotuna da ake ta yadawa cewa mawakin ba shi da lafiya ba gaskiya bane, hotunan wani fim ne da ake kan dauka mai suna “HAFEEZ’ na kamfanin ‘Maishadda Investment’, wanda Ali Nuhu ke bada umarni.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here