likitoci ta kasa ta yi barazanar shiga yajin aiki idan har gwamnatin tarayya ta amince da biyan bukatun ma’aikatan jinya

Win money on DrumbeatNews !!!

Kungiyar likitoci ta kasa ta yi barazanar shiga yajin aiki idan har gwamnatin tarayya ta amince da biyan bukatun ma’aikatan jinya wadanda a halin yanzu ke yajin aiki.

A Rahotan damuka samu daga Rariya nacewa Daga cikin bukatun ma’aikatan jinya shi ne na neman gwamnati ta kara masu albashi ta hanyar amfani da tsarin da ta bi wajen karawa likitoci albashi. Likitocin dai na ganin bai cancanta a rika biyansu tsarin albashi daya da ma’aikatan jinya ba. A halin yanzu dai, harkoki sun tsaya Cak a asibitocin gwamnati da ke fadin kasar nan.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here