Ina Nan Daram A APC, Ban Canza Sheka Ba Tukunna – Shehu Sani

Win money on DrumbeatNews !!!

Sanata da ke wakiltan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani ya bayyana cewa har yanzu yana nan daram dam a Jam’iyyar APC tukunna bai fice ba.

A sako na musamman da ya aiko wa Arewa Dailypost, sannan ya saka a shafunan sa na soshiyal midiya sanata Sani yace yana nan a yanzu amma a saurare shi nan ba da dadewa ba.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here