HOTUNA: Mutane 6 Sun Rasu a Sakkwato Sakamakon Gini da ya Fado Musu

Win money on DrumbeatNews !!!

Wasu mutane shida sun riga mu gidan gaskiya sakamakon ruguzowar da gini tayi a kan su lokacin da suke aikin gina wata gidan kasa.

Wannan lamarin ya faru ne a jiya, Alhamis 22 ga watan Maris a jihar Sakkwato Kamar yadda kafar sadarwa na Linda Ikeji ya ruwaito.

Sunayen matasan da suka rasu sun hada da Alhaji Bashar, Bashar Maciji, Alhaji Buhari, Alhaji Isah Amadu, Abdullahi Salihu da kuma Alhaji Bilyaminu Jadi. Tuni dai an yi musu sutura da jana’iza kamar yadda addinin musulunci ta koyar.

HOTUNA: Mutane 6 Sun Rasu a Sakkwato Sakamakon Gini da ya Fado Musu

Allah ya jikansu da Rahama kuma ya kyautata karshen mu baki daya. 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here