Google ya yi wa shafinsa ado albarkacin gasar kwallon kafa ta mata ta FIFA ta 2019

Win money on DrumbeatNews !!!

Shafin Google ya yi ado na musamman na Doodle albarkacin gasar kwallon kafa ta mata ta FIFA ta 2019.

Shafin Google ya yi ado na musamman na Doodle albarkacin gasar kwallon kafa ta mata ta FIFA ta 2019.

A shafin nasa, Google ya yi adon da alamun gasar ta FIFA ta mata karo na 8 ta 2019.

A ranar Juma’ar nan 7 ga watan Yuni za a fara gasar kuma a kammala a ranar 7 ga Yuli a kasar Faransa inda kasashe 24 a rukunnai 4 za su fafata.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here