Garin da ake aurar da mata a matsayin biyan bashi a Najeriya.

Win money on DrumbeatNews !!!

A al’ummar Becheve da ke kudancin Najeriya, a kan aurar da ‘yan mata masu karancin shekaru da zummar ”biyan bashi” da su ga mutanen da suka manyanta, al’amarin da wasu ke ganin bautar da yara ne.
A kan sayar da yaran ga tsofaffin da suka kai shekara 90 don warware dumbin bashin da suke bin iyayen yaran.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here