DAYAWA MUTANEN AREWA BASUSAN AMFANIN RUFE BODA BA TO INA KIRA GA YAN AREWA YAN’UWANA…

Win money on DrumbeatNews !!!

‘Yan Arewa kune ku ke noma, idan an cigaba da shigo da shinkafa da sauran kayayyaki daga kasar waje noman da kuke yi bazai yi daraja ba.

Shugaba Buhari ya rufe boda dan a taimake ku, amma kuna zagin shi, idan an shigo da shinkafar Kasar waje ba za’a sayi naku ba
‘Yan Arewa ku ake kashewa ta hanyar shigo da bindigogi ta kan iyakoki wato boda,
Shugaba Buhari ya rufe boda dan ayi maganin masu shigo da makaman da ake kashe ku, kuna zagin shi, kun ce bashi da tausayi.

Shugaba Buhari Ya dauki dukkan manyan mukamai a gwamnatin sa ya baku, kunce bai iya ba,

Shugaba Buhari ya bayar da kudaden Bailout da Paris club wa gwamnonin jihohi 36 dan su taimake ku a jihohin ku, wasu gwamnonin sun ki tausayin ku sun cinye kudin, kun zage shi madadin su

Buhari ya cire tallafin man fetir ana amfani da kudin ana biyan matasan da suka dace da N-POWER su dubu dari biyar duk wata, kuma ‘yan arewa ke da kaso mai yawa a tsarin N-POWER, ana basu Naira dubu 30,000 kowane mutum duk wata, kun ce shi yake cinye kudin.

Ana amfani da kudin tallafin man fetir da aka cire ana ciyar da yara ‘yan primary su miliyan 9 da dubu dari uku a kullum banda ranakun asabar da lahadi, ‘ya’yan talakawa ‘yan arewa suka fi cin moriyan ciyarwan, kun ce bai tsinana komai da kudin ba

Shugaba Buhari yana amfani da kudin da aka cire na tallafin man fetir ana biyan ‘yan N-POWER masu skill training su dubu 40 duk wata a fadin Nigeria, har wa yau kun ce baku ga amfanin cire tallafin ba

Ana amfani da kudin cire tallafin man fetir ana bayar da Naira dubu biyar duk wata ga wasu dai-daikun tsofaffin da nakasassu, kun ce bai tsinana komai ba.

Shugaba Buhari tunda ya hau mulki Bomb bai tashi a Kano ba, a lokacin PDP sau nawa Bomb ya tashi a Kano?

Sarki Muhammadu Sanusi II ma an so kashe shi a masallaci, aka sa bomb a masallacin Sarki aka kashe mutane 274, wadanda suka ta

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here