Dakarun Turkiyya sun kashe ‘yan ta’addar PKK 2 a arewacin Iraki

Win money on DrumbeatNews !!!

‘Yan ta’addar aware na PKK 2 sun rasa rayukansu sakamakon hari ta sama da dakarun Turkiyya suka kai musu a yankin Gara na arewacin Iraki.

Dakarun Turkiyya sun kashe 'yan ta'addar PKK 2 a arewacin Iraki

‘Yan ta’addar aware na PKK 2 sun rasa rayukansu sakamakon hari ta sama da dakarun Turkiyya suka kai musu a yankin Gara na arewacin Iraki.

Sanarwar da Ma’aikatar Tsaro ta Kasa ta fitar ta ce a karkashin Farmakan Pence da aka fara a ranar 27 ga Mayu an kai hari a yankin Gara dake arewacin Iraki.

Sanarwar ta ce a harin an nufi mafaka, maboya da ma’ajiyar makaman ‘yan ta’addar aware na PKK inda aka kashe 2 daga cikinsu.

An kai hare-hare tare da adin gwiwar jami’an leken asiri na Turkiyya.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here