Birnin Trabzon ne a sahun gaba wajen kasuwanci da Rasha

Win money on DrumbeatNews !!!

An tura wa Rasha kaya mai darajar Dala miliyan 127 da dubu 525 da 450 daga yankin Bahar Asuwad dake Turkiyya inda birnin Trabzon ya kasance wata babbar kasuwa da ‘Yan Rasha ke ziyarta domin kasuwanci.

Kididdigar wata takwas ta nuna cewa Turkiyya ta turawa Rasha kaya mai darajar Dala miliyan 127 da dubu 525 da 450 inda kason Dala miliyan 73 da dubu 93 da 270 daga birnin Trabzon aka samosa.

Yankin Bahar Asuwad na dauke da birane 18 inda Trabzon ta samu kaso 57 wato Dala miliyan 73 cikin kudin kasuwancin da aka yi da Rasha, sai kuma Samsung ke biyo bayanta da Dala miliyan 23 daga nan kuma sai Rize da Dala miliyan 15.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here