An yi hatsarin jirgin sama a Amurka

Win money on DrumbeatNews !!!

Wani jirgin sama ya yi hatsari a Jahar Alaska dake Amurka yayinda ya sauka a gefen hanya memakon hanyar da jirage ke sauka a filin jirgi inda hakan ya yi sanadiyyar rasuwar mutum 1 da jikkatar mutane 10.

Wani bayani da aka yi daga kanfanin jirgin sama na PenAir ya tabbatar da hatsarin inda bayanin ya ce jirgin ya kasance yana dauke da mutane 39 kuma ya yi hatsarin ne yayinda ya kasa sauka a hanyar da aka nuna masa.

Mutum daya ne ya rasu yayinda aka kai wasu 10 asibiti inda daga cikinsu hada wadanda ke cikin tsananin yanayi.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here