An tarwatsa mabuyar ‘yan ta’ddan YPG/PKK a Siriya

Win money on DrumbeatNews !!!

An gano tare da lalata mabuya da ma’adanan makaman kungiyar ta’addar YPG/PKK a yankin da aka gudanar da farmakin tafkin zaman lafiya dake Siriya

 

An gano tare da lalata mabuya da ma’adanan makaman kungiyar ta’addar YPG/PKK a yankin da aka gudanar da farmakin tafkin zaman lafiya dake Siriya.

Ma’aikatar tsaron kasar Turkiyya ta yada wani bidiyon dake nuna yaddaa yankin farmakin tafkin zamman lafiya aka lallata mabuya, ma’adanan makamai da wasu makaman da ‘yan kungiyar ta’addanci ke amfani dasu.

Kamar yadda ma’aikatan ta sanar,

“A yankin farmakin tafkin zaman lafiya an gano tare da lalata wani kwararo, abubuwa fashewa, mabuya da ma’adanan makaman kungiyar ta’addar YPG/PKK”

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here