An magance ‘yan ta’adda 5 a Turkiyya

Win money on DrumbeatNews !!!

Dakarun kasar Turkiyya sun magance ‘yan ta’addar PKK biyar a wani hari da suka gabata a kudu maso gabashin kasar.

 

Dakarun kasar Turkiyya sun magance ‘yan ta’addar PKK biyar a wani hari da suka gabata a kudu maso gabashin kasar.

Hukumar kasar Turkiyya na amfani da kalmar magancewa ne idan ‘yan ta’addar sun mika wuya ko kuma an kama ko kashe su.

An magance ‘yan ta’addan ne a wani hari da aka kai ta sama da kasa a yankunan Semdinli dake gundumar Hakkari.

A yankin Tunceli kuwa an magance wani dan ta’adda daya.

Haka kuma an bayyana cewar an magance wani dan ta’addan a gundumar Siirt dake kudu maso gabashin kasar kamar yadda kanfanin dillancin labaran Anadolu ta rawaito.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here