An kama ‘yan ta’addan PKK a Mardin

Win money on DrumbeatNews !!!

Sojojin Turkiyya sun yi nasarar kama ‘yan ta’addan PKK guda 7 a wani farmaki da suka kai kauyen Derik dake birnin Mardin a Turkiyya da kauyen Eruh dake birnin Siirt.

An kama 'yan ta'addan PKK a Mardin

Sojojin Turkiyya sun yi nasarar kama ‘yan ta’addan PKK guda 7 a wani farmaki da suka kai kauyen Derik dake birnin Mardin a Turkiyya da kauyen Eruh dake birnin Siirt.

Wani bayani daga Ofishin Harkokin Wajen Turkiyya ya nuna cewa an kama biyu daga cikin ‘yan ta’addan ne a kauyen Derik yayinda aka kama wasu 5 a kauyan Eruh.

Rahotanni sun nuna cewa ana cigaba da kai farmaki yankin.

Tun da aka shiga shekarar 2017 ‘yan ta’addan kungiyar PKK 55 aka kama a Hakkari da 12 a Shemdinli da 7 a Cukurca da wasu 30 a garin Yüksekova.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here