An Kama ‘Yan Ta’adda Sama Da 50 Da Suka Addabi Yankin Birnin Gwari

Win money on DrumbeatNews !!!

 

An Kama ‘Yan Ta’adda Sama Da 50 Da Suka Addabi Yankin Birnin Gwari

Drumbeatnews ta samu labari daga majiyar Rariya cewa Rundunar ‘yan sanda Nijeriya ta gabatar mutune 56 barayin shanu da ake zargi da ta’ddanci da kuma kashe-kashen mutane hadi da garkuwa, fashi da makami da muggan makamai dake faruwa a yankin Birnin Gwari dake jihar Kaduna, da wasu kauyuka dake jihar Zamfara.

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here