An kama bakin haure ‘yan kasar Afganistan a Turkiyya

Win money on DrumbeatNews !!!

A garin Ayvacık dake yankin Çanakkale a kasar Turkiyya an bayyana kame bakin haure 65 a yayinda suke kokarin haurawa zuwa tsibirin Midilli dake Girka.

An kama bakin haure 'yan kasar Afganistan a Turkiyya

A garin Ayvacık dake yankin Çanakkale a kasar Turkiyya an bayyana kame bakin haure 65 a yayinda suke kokarin haurawa zuwa tsibirin Midilli dake Girka.

Jaami’an tsaro sun kame gungun bakin hauren a cikin wata kwale-kwalen roba, a yayinda suke wucewa ta kauyen Ahmetçe dom,in isa zuwa tsibirin Midilli dake Girka ta ruwan arewacin Aegean.

Daga cikin wadanda aka kaman ‘yan kasar Afganistan 62 akwai yara da mata.

Jami’an tsaron sun mika su ga hukumar dake da alhakin kula da bakin hauren dake Ayvacık.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here