Al-Sissi ya nada sabbin ministoci

Win money on DrumbeatNews !!!

Shugaban Masar Abdel-Fattah al-Sissi ya rantsar da sabuwar majalisar ministocinsa mai mambobi 32 wadda Mostafa Madbouli zai jagoranta.

    
Ägyptens Präsident al-Sisi für zweite Amtszeit vereidigt (picture-alliance/Xinhua/MENA)

Majalisar ta kunshi sabbin ministoci da kuma wanda ya yi aiki da su a gwamnatin baya. Sabbin ministocin sun hada da wanda zai yi aiki a ma’aikatar kudin kasar da ta sufurin jiragen sama da kuma lafiya da muhalli. Yayin jawabinsa ga al’ummar kasar bayan da ministocin suka sha rantsuwar kama aiki, al-Sissi ya ce sabuwar gwamnatin za ta yi aiki wajen yin gyare-gyare na tattalin arziki inda za su fara da janye tallafi kan albarkatun man fetur wanda da dama ke ganin zai kara ta’azzara tsadar farashin kayayyaki a kasar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here