Ɗan bindiga daɗi ya hallaka mutane a wata gidan shaƙatawa dake Amurka

Win money on DrumbeatNews !!!

An bayyana cewar wata hari da bindiga da aka kai a gidan shakatawa da dare a jihar California dake Amurka da yawan mutane sun raunana.

Ɗan bindiga daɗi ya hallaka mutane a wata gidan shaƙatawa dake Amurka

An bayyana cewar wata hari da bindiga da aka kai a gidan shakatawa da dare a jihar California dake Amurka da yawan mutane sun raunana.

Lamarin dai ya faru ne a garin Thousand Oaks dake jihar California.

Wani mutum ɗaya daya shiga kulub din tare da bindiga ya buɗewa al’umma wuta inda ya dinga harbin mai kan uwa da wabi.

Kafafen yaɗa labaran Amurka sun bayyana cewar munate tsakanin 10-20 suka raunana.

An kuma bayyana cewar maharin na dauke da wata nau’in bam tare dashi.

Jami’an tsaron yankin sun yi kira ga mutane da su nisanta daga gurin da lamarin ya afku.

Kawo yanzu dai ba’a gano cewa harin nada nau’in ta’addanci ba ko a’a.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here