Yadda ake Lemon cucumber drink
Abubuwan hadawa
Lemun tsami
Kwakwamba (cucumber)
Suga
Yadda ake hadawa
Ki bare lemun tsaminki tsaf, ki nutsu ki cire qwallon ciki kaf.
Ki wanke kwakwambarki...
Yadda ake vegetable couscous
Abubuwan hadawa
Couscous
Butter (a narka)
Dafaffafen kayan ciki
Carrot (a yanka dogo dogo)
Tarugu (a jajjaga)
Albasa (ki yanka)
Ganyen Ugu ko Alaiyaho...
Yadda ake miyar margi special
Yau a girke girkenmu za mu koyi miyar margi special. Za ku iya duba sabbin girke girkenmu kamar yadda ake tumki sauce da makamantan shi duk...
Yadda ake coconut puff puff
Filawa kofi 1½
Kwakwa cokali biyu babba
Yeast cokali 1 babba
Madarar gari cokali biyu babba
Gishiri kadan
Suga cokali biyu babba
Ruwan...