Rahotanni Archives - nigeria gossip, nigeria news

Matasa a Bauchi sun yi Kira ga Buhari daya tsaya Takara 2019

Matasan Bauchi Sunyi kira ga Shugaba Buhari, da Ya Amsa kiran Talakawa Ya Sake Tsayawa Takara a 2019 Dubun dubatan masoya Shugaban kasa Muhammadu Buhari,...

Trump ya katse kudaden raya kasa a Siriya

Shugaba Donald Trump na Amirka ya ba da umarni na a dakatar da kudi sama da dala miliyan 200 da kasar ta bayyana za...

“Su wanene ku, da har kuke son shiga tsakanin Turkiyya da SDF ?” –Shugaba...

Shugaba Erdoğan ya ce ,idan batun shiga tsakanin Turkiyya da 'yan ta'addar SDF da aka ce takwaransa na Faransa,Emmanuel Macron ya furta gaskiya ce,...

Ana ci gaba da tsaftace Afrin daga bama-baman da aka binne

Tun a lokacin da suka fara tsaftace Afrin daga miyagun kungiyoyin ta’adda kawo yanzu, sojojin Turkiyya sun yi nasarar lalata bama-bamai  650 da nakiyoyi...

Cyprus ta amince mata su zubar da ciki

Shekaru da dama bayan muhawara tsakanin shugabannin addini da masu neman sauyi, 'yan majalisar dokokin Cyprus sun amince da dokar da ke bai wa...

An kai Sabon Harin Bam a Maiduguri: Mutane 5 sun mutu

A kalla mutane biyar sun riga mu gidan gaskiya kuma wasu mutane 13 sun sami munanan raunuka ciki har da wani Farfesa sakamakon wata...

‘Yan sanda sun kama bindigogi 35 da alburusai 222 a jihar Nasarawa

- ‘Yan Sandan jihar Nasarawa sun gano bindigogi 35, da kuma alburusai 222 a takanin kana nan hukumomi 13 na jihar - Kwamishinan ‘Yan Sanda...

Kashe Mutane A Zamfara: Sarkin Anka Ya Nemi Majalisar Dinkin Duniya Ta Kawo Dauki

Shugaban Sarakunan jihar Zamfara, Sarkin Zamfaran Anka, Alhaji Ahmad Attahiru  ya bayyana cewa, tun da Jami’an tsaro ba su iya kare al’umar jihar Zamfara ba,...

Kurunkus: Gwamnatin tarayya ta saki sunayen masu satar kudin gwamnati

Gwamnatin Tarayya ta bayyana sunayen masu satar kudaden al'umma da aka damka musu a Gwamnatin tarayya ta bakin me ministan yada labarai, Lai Mohammed,...

Zamfara: Mace-mace a harin ‘yan bindiga

Wasu 'yan bindiga sun kashe akalla makiyaya 36 a jihar Zamfara da ke yankin Arewa maso yammacin Nijeriya a wani hari da hukumomi suka dangantaka...

World News

See Video Of A 9-year-old Boy With Dwarfism, Crying And Threatening To Commit Suicide...

A mum from Brisbane, Australia, shared a heartbreaking video of her son crying and saying he wants to die after being bullied at school...

Africa Free Of Coronavirus As Suspected Egyptian Case Tests Negative

Africa is free of coronavirus as the first suspected case in Egypt has tested negative for the deadly virus. The announcement was made by the Egyptian Health...

Larry Tesler, The Computer Scientist Behind Cut, Copy And Paste, Dies At 74

Lawrence "Larry" Tesler, the icon credited for his innovation that allows you cut, copy, and paste texts, has died at the age of 74.   He died...