Hausa Archives - nigeria gossip, nigeria news

KA TABA GANIN ADALCI IRIN WANNAN?…

Yanzu ashe idan ba adaci ne ya ke aiki ba, har wanda ya ke kan mulki a qasar nan da muka sani ne...

Ba Kowane Ilimi Ake Neman Hujjar Shi A Littafi Ba – Sheikh Dahiru Bauchi

“Duk Wanda Aka Fada Masa Wani Abu Na Ilmi Sai Ya Tirje Ya Ce Lalle Sai An Kawo Masa Hujja a Lilttafi To Bai...

‘Yan Mata Da Yawa Da Za’a Yiwa Aure Sun Min Kukan Sun Rasa Budurcinsu...

A cikin kwanaki kalilan yawan adadin ‘yan mata da za su yi aure su ke mun kukan sun rasa budurcin su na taimaka musu...

Gobara Ta Hallaka Kaji Masu Yawa A Adamawa

Sashin ‘Yan Kaji dake cikin kasuwar Jimeta a jahar Adamawa ya kone kurmus inda yayi sanadiyar asarar dukiyoyi da dama sannan daukacin kajin da...

Ana Tafka Barna Kala-Kala Da Rashin Gaskiya A Gwamnatin Buhari – Inji Amurka

Jaridar This Day ta rahoto wani bincike da kasar Amurka tayi inda aka ce har yanzu ana tafka rashin gaskiya da barna iri-iri a...

Yadda Kuka Wiwi Ke Inganta Lafiya Da Magance Damuwa

Wani likita, Dakta Victor Fayomi, da ke aiki da wani asibitin kudi a yankin Gwagwalada da ke a birnin tarayya Abuja, ya bayyana cewa...

Sojojin Turkiyya biyu sun yi shahada

An bayyana cewar sojojin Turkiyya biyu sun yi shahada a arewacin Iraki ya yin fatattakar barayin kungiyar ta’addar PKK a yankin   An bayyana cewar sojojin...

Jirgin ruwa dauke da ‘yan yawon bude ido dubu 540 ya iso Turkiyya

Jirgin ruwan “Celestyal Olympia” dauke da dinbin yan yawon bude ido ya iso Turkiyya   Jirgin ruwan “Celestyal Olympia” dauke da dinbin yan yawon bude ido ya...

Tsananin ruwan sama ya halaka mutane da dama a Zimbabwe

An bayyana cewar mutane 31 ne suka rasa rayukansu sakamakon iska da ruwan sama kamar da bakin kwaya da aka dinga yi a iyakokin...

“Ya zama wajibi a hukunta maharan Niyuzelan”

Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdoğan ya bayyana cewar ya zama wajibi a yanke wa maharan ta'addanci a Niyuzelan hukunci   Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip...

World News

JUST IN: New Development Rocks Theresa May’s Brexit Plan

Theresa May has been granted an extra two weeks to come up with a Brexit solution after talks with EU leaders. The UK's departure date...

May’s appeal falls flat as EU seizes control of Brexit date

The EU has handed Theresa May two weeks’ grace to devise an alternative Brexit plan if her deal falls next week after the prime...

Nigerian Man Convicted In UK After Shooting Victim Over Range Rover Dispute

A Nigerian man has been convicted after a shooting in Brent last July. John Paul Emeh, 35, was found guilty on Wednesday, 20 March...